Tsallake zuwa abun ciki
Mattiyu 26:1-2

An sanar da Idin Ƙetarewa da cin amanar Yesu

Mattiyu 26:1-2
1
Sa’ad da Yesu ya gama faɗin dukan waɗannan abubuwa, sai ya ce wa almajiransa,
2
“Kamar yadda kuka sani, Bikin Ƙetarewa sauran kwana biyu, za a kuma ba da Ɗan Mutum don a gicciye shi.”
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options