Skip to content
Luka 20:42-44

Luka 20:42-44

42
Dawuda da kansa ya faɗa a cikin Zabura, “ ‘Ubangiji ya ce wa Ubangijina, “Zauna a hannun damana,
43
sai na sa abokan gābanka su zama matashin sawunka.” ’
44
Dawuda ya kira shi ‘Ubangiji.’ Ta, yaya zai zama ɗansa?”
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Options