Tsallake zuwa abun ciki
Ayuba 34:1-4

Elihu ya roƙi masu hikima su saurara

Ayuba 34:1-4
1
Sa’an nan Elihu ya ce,
2
“Ku ji maganata, ku masu hikima; ku saurare ni, ku masu ilimi.
3
Gama kunne yana rarrabe magana kamar yadda harshe yake ɗanɗana abinci.
4
Bari mu zaɓi abin da yake daidai, bari mu koyi abin da yake mai kyau tare.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options