Tsallake zuwa abun ciki
Irmiya 52:28-30

Taƙaitaccen bayani kan kai jama’a zaman talala sau uku

Irmiya 52:28-30
28
Wannan shi ne yawan mutanen da Nebukadnezzar ya kai su bauta. A shekara ta bakwai ta sarautarsa, ya tafi da Yahudawa 3,023;
29
a shekara ta goma sha takwas ta sarautar Nebukadnezzar, ya tafi da Yahudawa daga Urushalima 832;
30
a shekara ta ashirin da uku ta sarautarsa, Nebuzaradan shugaban matsara ya tafi da Yahudawa 745. Jimillarsu duka 4,600 ne.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options