Tsallake zuwa abun ciki
Ibraniyawa 11:39-40

Fifikon Sabon Alkawari

Ibraniyawa 11:39-40
39
Waɗannan duka an yabe su saboda bangaskiyarsu, duk da haka babu waninsu da ya sami abin da aka yi alkawari.
40
Allah ya shirya mana wani abu mafi kyau. Kuma bai so su kai ga maƙasudin bangaskiyarsu ba sai tare da mu.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options