Tsallake zuwa abun ciki
Ayyukan Manzanni 17:32-34

Martanin Mutane Daban-daban ga Wa’azin Bulus

Ayyukan Manzanni 17:32-34
32
Sa’ad da suka ji maganar tashin matattu, waɗansunsu suka yi tsaki, amma waɗansu suka ce, “Muna so mu ƙara jin ka a kan wannan batu.”
33
Da wannan, Bulus ya bar Majalisar.
34
Waɗansu mutane kima suka zama mabiyan Bulus suka kuwa gaskata. A cikinsu kuwa akwai Diyonasiyus ɗan Majalisar Areyofagus, haka kuma wata mace mai suna Damaris, da waɗansu dai haka.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options