Skip to content
2 Korintiyawa 8:7-8

Gargaɗi ga yawaita bayarwa

2 Korintiyawa 8:7-8
7
To, da yake kun fiffita a kowane abu cikin bangaskiya, cikin magana, cikin sani, cikin dukan ƙwazo, da kuma cikin ƙaunarku dominmu, sai ku fiffita a wannan aikin alheri ma.
8
Ba umarni nake ba ku ba, sai dai ina so in gwada gaskiyar ƙaunarku ne, ta wurin kwatanta ta da aniyar waɗansu.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options