Skip to content
2 Tarihi 11:2-4

2 Tarihi 11:2-4

2
Amma wannan maganar Ubangiji ta zo ga Shemahiya mutumin Allah.
3
“Faɗa wa Rehobowam ɗan Solomon sarkin Yahuda da kuma dukan Isra’ilawan da suke a Yahuda da Benyamin,
4
‘Ga abin da Ubangiji ya ce kada ku haura don ku yi yaƙi da ’yan’uwanku. Ku tafi gida kowannenku, gama wannan yi na ne.’ ” Saboda haka suka yi biyayya ga maganar Ubangiji suka kuma koma daga takawa don yaƙi da Yerobowam.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Options