Skip to content
1 Korintiyawa 7:8-9

Shawara ga marasa aure da gwauraye

1 Korintiyawa 7:8-9
8
To, ga marasa aure da gwauraye kuwa ina cewa yana da kyau su zauna haka ba aure, yadda nake.
9
Sai dai in ba za su iya ƙame kansu ba, to, su yi aure, don yă fi kyau a yi aure, da sha’awa ta sha kan mutum.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options