Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zohar: 1. Father of Ephron

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. Father of Ephron

  1. Ya ce musu, “In kuna so in binne mataccena, sai ku ji ni, ku roƙi Efron ɗan Zohar a madadina

  2. ’Ya’yansa maza kuwa Ishaku da Ishmayel suka binne shi cikin kogon Makfela, kusa da Mamre, a cikin filin Efron ɗan Zohar mutumin Hitti,