Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zibiah: Wife of Ahaziah.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Wife of Ahaziah.

  1. A shekara ta bakwai ta Yehu, Yowash ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima na tsawon shekaru arba’in. Sunan mahaifiyarsa Zibiya ce; daga Beyersheba.

  2. Yowash yana da shekara goma sha bakwai sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi sarauta a Urushalima shekara arba’in. Sunan mahaifiyarsa Zibiya ce; ita daga Beyersheba.