Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zererath

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sa’ad da aka busa ƙahonin nan ɗari uku sai Ubangiji ya sa Midiyawa suka yi ta saran juna. Mayaƙan suka gudu zuwa Bet-Shitta wajen Zerera har zuwa yankin Abel-Mehola kusa da Tabbat.