Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zedekiah: 4. A prince of Judah
Ayoyi game da 4. A prince of Judah
sai ya sauka zuwa ɗakin magatakarda a fada, inda dukan fadawa suke zaune, Elishama magatakarda, Delahiya ɗan Shemahiya, Elnatan ɗan Akbor, Gemariya ɗan Shafan, Zedekiya ɗan Hananiya, da dukan sauran fadawa.