Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zared: Called also Zered, a brook.

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Called also Zered, a brook.

  1. Daga nan kuma suka ci gaba, suka yi sansani a Kwarin Zered.

  2. Ubangiji kuwa ya ce, “Yanzu ku tashi ku ƙetare Kwarin Zered.” Sai muka ƙetare kwarin.

  3. Dukan shekarun da muka yi a tafiyarmu daga Kadesh Barneya zuwa lokacin da muka ƙetare Kwarin Zered, sun kai shekaru talatin da takwas. A lokacin, wannan tsara gaba ɗaya ta mutanen da suka isa yaƙi sun mutu daga sansani, yadda Ubangiji ya rantse musu.