Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zalmon

3 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. sai Abimelek da dukan mutanensa suka haura zuwa Dutsen Zalmon. Sai ya ɗauki gatari ya sassare waɗansu rassa, waɗanda ya sa a kafaɗunsa. Ya umarci mutanen da suke tare da shi ya ce, “Sauri, ku yi abin da kuka ga na yi!”

  2. Zalmon, mutumin Aho, da Maharai, mutumin Netofa,

  3. Sa’ad da Maɗaukaki ya watsar da sarakuna a cikin ƙasa, sai ya zama kamar ƙanƙara ta sauka a kan Zalmon.