Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zacharias: 1. A man slain by the Jews, referred to by Jesus

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da 1. A man slain by the Jews, referred to by Jesus

  1. Ta haka alhakin jinin masu adalcin da aka zubar a duniya, tun daga jinin Habila mai adalci, zuwa jinin Zakariya ɗan Berekiya, wanda kuka kashe tsakanin haikali da bagade zai koma kanku.

  2. wato, tun daga jinin Habila, har zuwa jinin Zakariya, wanda aka kashe tsakanin bagade da mazauni. I, ina gaya muku, alhakinsu duka yana kan wannan zamani.