Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Zachariah: 2. Grandfather of Hezekiah

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 2. Grandfather of Hezekiah

  1. Yana da shekara ashirin da biyar da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Abiya ’yar Zakariya.

  2. Hezekiya yana da shekara ashirin da biyar sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara ashirin da tara. Sunan mahaifiyarsa Abiya, ’yar Zakariya.