Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wool: Mixing of, with other fabrics forbidden
Ayoyi game da Mixing of, with other fabrics forbidden
“ ‘Ku kiyaye farillaina. “ ‘Kada ku sa dabbobin da ba iri ɗaya ba su yi barbara. “ ‘Kada ku yi shuki iri biyu a gonarku. “ ‘Kada ku sa rigar da aka saƙa da yadi iri biyu.
Kada ku sa rigar ulu da aka gauraye da lilin aka saƙa.