Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wine Press: Trodden with joy and shouting
Ayoyi game da Trodden with joy and shouting
Farin ciki da murna su ɓace daga lambunan itatuwa da kuma gonakin Mowab. Na dakatar da malalar ruwan inabi daga wurin matsi; ba wanda zai matse su da ihun farin ciki. Ko da yake akwai sowa sowar ba ta farin ciki ba ce.