Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Weeks: A period of time consisting of seven days
Ayoyi game da A period of time consisting of seven days
“ ‘Daga kashegarin Asabbaci, ranar da kuka kawo dami don hadaya ta kaɗawa, ku ƙirga cikakku makoni bakwai.
Ku ƙirga kwana hamsin har zuwa kashegarin Asabbaci na bakwai, sa’an nan ku miƙa hadaya ta sabon hatsi ga Ubangiji.
Ina azumi sau biyu a mako, ina ba da zakka daga kowane abin da na samu.’