Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vail or Veil: As a token of modesty
Ayoyi game da As a token of modesty
ta ce wa bawan, “Wane ne mutumin can a fili, da yake zuwa yă tarye mu?” Bawan ya ce, “Maigidana ne.” Saboda haka ta ɗauki mayafinta to rufe kanta.