Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Usury: Exacted by Jews
Ayoyi game da Exacted by Jews
A cikinki mutane suna karɓan cin hanci don su yi kisankai; kina ba da rance da ruwa da ƙari, kina kuma cin riba a kan maƙwabcinki ta wurin ƙwace. Kina kuma manta da ni, in ji Ubangiji Mai Iko Duka.