Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Usury or Interest: Allowed to take, from strangers
Ayoyi game da Allowed to take, from strangers
Za ku iya nemi ruwa a bashin da kuka ba baƙo, amma ba ɗan’uwanku mutumin Isra’ila ba, domin Ubangiji Allahnku yă sa muku albarka a kowane abin da kuka sa hannunku a kai, a ƙasar da kuke shiga ku ci gādonta.