Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tyrannus

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Amma waɗansunsu suka taurara; suka ƙi su gaskata kuma a gaban jama’a suka yi baƙar magana game da Hanyar. Bulus kuwa ya bar su. Ya tafi tare da almajirai ya dinga tattaunawa da su kullum a babban ɗakin jawabi na Tirannus.

  2. Wannan ya ci gaba har shekara biyu, sai da ya sa dukan Yahudawa da Hellenawa da suke zaune a lardin Asiya suka ji maganar Ubangiji.