Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Treatment of Wounds

3 ayoyi

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Naushi da rauni kan share mugunta, dūka kuma kan tsabtacce lamiri.

  2. Daga tafin ƙafarku zuwa saman kanku ba lafiya, sai miyaku da ƙujewa da manyan gyambuna, ba a tsabtacce su ba ko a daure ko shafa musu magani.

  3. Ya je wurinsa, ya daddaure masa raunukansa, sa’an nan ya zuba mai, da ruwan inabi. Ya ɗauki mutumin ya sa a kan jakinsa, ya kai shi wani masauƙi, ya yi jinyarsa.