Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Timaeus
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Sai suka iso Yeriko. Sa’ad da Yesu da almajiransa tare da taro mai yawa suke barin birnin, wani makaho da ake kira Bartimawus kuwa (wato, “ɗan Timawus”), yana zaune a gefen hanya yana bara.