Skip to content

Bartimaeus

1 aya · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Bartimaeus

  1. Sai suka iso Yeriko. Sa’ad da Yesu da almajiransa tare da taro mai yawa suke barin birnin, wani makaho da ake kira Bartimawus kuwa (wato, “ɗan Timawus”), yana zaune a gefen hanya yana bara.