Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tidal: King of nations.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da King of nations.

  1. A zamanin Amrafel sarkin Shinar, shi da Ariyok sarkin Ellasar, Kedorlayomer sarkin Elam, da kuma Tidal sarkin Goyim

  2. gāba da Kedorlayomer sarkin Elam, Tidal sarkin Goyim, Amrafel sarkin Shinar da Ariyok sarkin Ellasar; sarakuna huɗu gāba da biyar.