Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Judgment: Final punishment of the wicked will succeed

3 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Final punishment of the wicked will succeed

  1. “Kamar yadda aka tattara ciyayin aka kuma ƙone a wuta, haka zai zama a ƙarshen zamani.

  2. Ɗan Mutum zai aiki mala’ikunsa, su kuwa cire daga mulkinsa kome da yake jawo zunubi da kuma duk masu aikata mugunta.

  3. Za su jefa su cikin wuta mai zafi, inda za a yi kuka da cizon haƙora.