Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabor: 2. A plain of unknown location

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da 2. A plain of unknown location

  1. “Sa’an nan za ka ci gaba daga nan sai ka kai wajen babban itace na Tabor. Waɗansu mutum uku za su sadu da kai a hanyarsu zuwa wurin yin wa Allah sujada a Betel. Ɗaya yana ɗauke da ’yan awaki uku, ɗaya yana ɗauke da burodi uku, ɗayan kuma yana ɗauke da salkar ruwan inabi.