Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tabor

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “Sa’an nan za ka ci gaba daga nan sai ka kai wajen babban itace na Tabor. Waɗansu mutum uku za su sadu da kai a hanyarsu zuwa wurin yin wa Allah sujada a Betel. Ɗaya yana ɗauke da ’yan awaki uku, ɗaya yana ɗauke da burodi uku, ɗayan kuma yana ɗauke da salkar ruwan inabi.