Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Taberah
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Saboda haka aka kira wannan wuri Tabera, gama a wurin ne wuta daga Ubangiji ta ƙuna a cikinsu.
Kun kuma sa Ubangiji ya yi fushi a Tabera, a Massa da kuma a Kibrot Hatta’awa.