Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Stocks: Feet fastened in, as a punishment
Ayoyi game da Feet fastened in, as a punishment
Ka daure ƙafafuna da sarƙa; kana kallon duk inda na taka ta wurin sa shaida a tafin ƙafafuna.
ya daure ƙafafuna da sarƙa; yana tsaron duk inda na bi.’
Nan take, ya bi ta kamar saniyar da za a kai mayanka, kamar wawa zuwa wurin da za a ba shi horo