Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sticks

1 aya · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “Ɗan mutum, ka ɗauki sanda ka rubuta a kansa, ‘Na Yahuda da Isra’ilawan da suke tare da shi.’ Sa’an nan ka ɗauki wani sanda, ka rubuta a kansa, ‘Sandan Efraim, na Yusuf da dukan gidan Isra’ilan da suke tare da shi.’