Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sherebiah: 2. A Levite who sealed the covenant with Nehemiah
Ayoyi game da 2. A Levite who sealed the covenant with Nehemiah
da Zakkur, da Sherebiya, da Shebaniya,
Lawiyawan su ne Yeshuwa, Binnuyi, Kadmiyel, Sherebiya, Yahuda, da kuma Mattaniya, wanda tare da ’yan’uwansa yake lura da waƙoƙin godiya.
Shugabannin Lawiyawa kuwa su ne Hashabiya, Sherebiya, Yeshuwa ɗan Kadmiyel, da ’yan’uwansu, waɗanda suka tsaya ɗaura da su don su yi yabo da kuma godiya, sashe ɗaya kan ba da amsa ga ɗaya sashen, kamar yadda Dawuda mutumin Allah ya umarta.