Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shema

5 ayoyi · 4 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Amam, Shema, Molada,

  2. ’Ya’yan Hebron maza su ne, Kora, Taffuwa, Rekem da Shema.

  3. Shema shi ne mahaifin Raham, Raham kuma shi ne mahaifin Yorkeyam. Rekem shi ne mahaifin Shammai.

  4. da Beriya da Shema, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Aiyalon waɗanda kuma suka kori mazaunan Gat.

  5. Ezra malamin Doka ya tsaya a kan dakalin itacen da aka yi saboda wannan hidima. Kusa da shi a damansa, Mattitiya, Shema, Anahiya, Uriya, Hilkiya da Ma’asehiya suka tsaya; a hagunsa kuma Fedahiya, Mishayel, Malkiya, Hashum, Hashbaddana, Zakariya da Meshullam suka tsaya.