Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shelumiel: Son of Zurishaddai, and leader of Simeon in time of Moses.
Ayoyi game da Son of Zurishaddai, and leader of Simeon in time of Moses.
daga kabilar Simeyon, Shelumiyel ɗan Zurishaddai;
Kabilar Simeyon za su yi sansani biye da su. Shugaban mutanensa shi ne Shelumiyel ɗan Zurishaddai.
A rana ta biyar, Shelumiyel ɗan Zurishaddai, shugaban mutanen Simeyon, ya kawo hadayarsa.
da shanu biyu, raguna biyar, bunsurai biyar da kuma ’yan raguna biyar, dukansu bana ɗaya-ɗaya, a miƙa su hadaya ta salama. Wannan ita ce hadayar Shelumiyel ɗan Zurishaddai.
Shelumiyel ɗan Zurishaddai ne shugaban ɓangaren kabilar Simeyon,