Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shekel: Sanctuary revenues paid in

2 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Sanctuary revenues paid in

  1. Kowannen da ya ƙetare zuwa wurin waɗanda aka riga aka ƙidaya, dole yă ba da rabin shekel, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri, wanda nauyinsa garwa ashirin ne. Wannan rabin shekel hadaya ce ga Ubangiji.

  2. “Mun ɗauka hakkin bin umarnai na ba da kashi ɗaya bisa uku na shekel kowace shekara don hidimar gidan Allahnmu.