Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shekel: Fines paid in

2 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Fines paid in

  1. Za su ci masa tara shekel azurfa ɗari, su ba mahaifin yarinyar, domin wannan mutum ya ba wa budurwa mutuniyar Isra’ila mummunan suna. Za tă ci gaba da zama matarsa; ba kuwa zai sake ta ba muddin ransa.

  2. sai yă biya mahaifin yarinyar shekel hamsin na azurfa. Dole yă auri yarinyar, gama ya yi lalata da ita. Ba zai taɓa sake ta ba muddin ransa.