Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shechaniah: 1. A descendant of David
Ayoyi game da 1. A descendant of David
Zuriyar Hananiya su ne, Felatiya da Yeshahiya, Refahiya, Arnan, Obadiya da Shekaniya.
Zuriyar Shekaniya su ne, Shemahiya da ’ya’yansa maza. Hattush, Igal, Bariya, Neyariya da Shafat, su shida ne duka.