Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shechaniah: 3. A Jew who proposed to Ezra the putting away of Gentile wives
Ayoyi game da 3. A Jew who proposed to Ezra the putting away of Gentile wives
Sai Shekaniya ɗan Yehiyel, daga zuriyar Elam ya ce wa Ezra, “Mun yi wa Allah rashin aminci ta wurin yin auratayya da maƙwabtanmu, amma duk da haka bai yashe mutanen Isra’ila ba.