Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shammai: 3. Son of Ezra
Ayoyi game da 3. Son of Ezra
’Ya’yan Ezra maza su ne, Yeter, Mered, Efer da Yalon. Ɗaya daga cikin matan Mered ta haifi Miriyam, Shammai da Ishba wanda ya haifi Eshtemowa.