Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shammai: 1. Son of Onam
Ayoyi game da 1. Son of Onam
’Ya’yan Onam maza su ne, Shammai da Yada. ’Ya’yan Shammai maza su ne, Nadab da Abishur.
’Ya’yan Yada maza, ɗan’uwan Shammai su ne, Yeter da Yonatan. Yeter ya mutu babu yara.