Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shadrach: Called also Hananiah, a Hebrew captive in Babylon.

2 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da Called also Hananiah, a Hebrew captive in Babylon.

  1. Sa’an nan Daniyel ya komo gida ya kuma sanar wa abokansa Hananiya, Mishayel da Azariya, batun nan duka.

  2. Bugu da ƙari, bisa ga bukatar Daniyel sai sarki yă naɗa Shadrak da Meshak da Abednego su zama masu kula da harkokin lardin Babilon, amma Daniyel kuma ya tsaya a fadar sarki.