Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shaalbim
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Shalim, Aiyalon, Itla,
Su Amoriyawa kuma suka dāge su zauna a Dutsen-Heres, Aiyalon, da Sha’albim. Amma yayinda mutanen Yusuf suka ƙara ƙarfi, sai suka su yin musu aikin gandu.
Ben-Deker, shi ne a Makaz, Sha’albim, Bet-Shemesh da Elon Bet-Hanan;