Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seth

6 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sai Adamu ya sāke kwana da matarsa, ta haifi ɗa, aka kuma ba shi suna Set, gama ta ce, “Allah ya ba ni wani yaro a madadin Habila, tun da yake Kayinu ya kashe shi.”

  2. Set ma ya haifi ɗa, ya kuma kira shi Enosh. A lokaci ne, mutane suka fara kira ga sunan Ubangiji.

  3. Sa’ad da Adamu ya yi shekaru 130, sai ya haifi ɗa wanda ya yi kama da shi, ya kuma kira shi Set.

  4. Gaba ɗaya dai, Set ya yi shekaru 912, sa’an nan ya mutu.

  5. Adamu, Set, Enosh,

  6. ɗan Enosh, ɗan Shitu, ɗan Adamu, ɗan Allah.