Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Senate: The Sanhedrin

1 aya · 2 fannoni

Nemi "Senate"

Ayoyi game da The Sanhedrin

  1. Da gari ya waye, sai suka shiga filin haikali, yadda aka faɗa musu, suka kuwa fara koyar da mutane. Sa’ad da babban firist da abokan aikinsa suka iso, sai suka kira Majalisa gaba ɗaya dukan dattawan Isra’ila, suka kuma aika kurkuku a zo da manzannin.