Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Senate
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
don yă umarci sarakunansa yadda ya ga dama yă kuma koya wa dattawa hikima.
Da gari ya waye, sai suka shiga filin haikali, yadda aka faɗa musu, suka kuwa fara koyar da mutane. Sa’ad da babban firist da abokan aikinsa suka iso, sai suka kira Majalisa gaba ɗaya dukan dattawan Isra’ila, suka kuma aika kurkuku a zo da manzannin.