Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Will: Characteristic of the wicked

2 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Characteristic of the wicked

  1. (Ba ta jin tsoro, ko kuma kunya, ƙafafunta ba sa zama a gida;

  2. Wannan gaskiya ce musamman ga waɗanda suke bin sha’awace-sha’awacen lalaci na mutuntaka, suna kuma rena masu mulki. Da ƙarfin hali da kuma girman kai, waɗannan mutane ba sa tsoro kawo zargin ɓata sunan talikan sama;