Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sela-Hammahlekoth: A rock in the wilderness of Maon.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da A rock in the wilderness of Maon.

  1. Shawulu kuwa ya janye daga fafaran Dawuda, ya tafi yă ƙara da Filistiyawa. Dalilin ke nan da ake kiran wannan wuri Sela Hammalekot, wato, dutsen tserewa.